Latest Activity

Dandalin Tallafawa Matasa posted videos
Apr 2
Dandalin Tallafawa Matasa posted videos
Jan 26
Dandalin Tallafawa Matasa liked Dandalin Tallafawa Matasa's video
Jan 25
Dandalin Tallafawa Matasa posted videos
Jan 25
Dandalin Tallafawa Matasa liked Dandalin Tallafawa Matasa's discussion Ilmi
Jan 10
Dandalin Tallafawa Matasa posted a discussion

Ilmi

Get education get freedom.
Jan 10
Profile IconAbdullahi Muhammad, Abdulrahman Salis Rahama and Abu Hidaya joined Dandalin Tallafawa Matasa
Aug 30, 2016
Dandalin Tallafawa Matasa left a comment for Abu Hidaya
"Barka da zuwa dandalin tallafawa matasa.daure ka ba da taka gudunmowar."
Aug 30, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Abdulrahman Salis Rahama's profile
Jul 29, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Abdulrahman Salis Rahama's blog post MU KYAKYATA
Jul 1, 2016
Abdulrahman Salis Rahama posted a blog post

MU KYAKYATA

Wasu mutanene su hudu suna cin abinci cikin duhun damuna, to dama cikinsu akwai wani da ya sami matsala dukkan hakoransa suka zube aka sanya masa na roba. Suna cin abincinsu suna fira sai hakorannan suka fado cikin miya, can sai wani yakai hannunsa cikin miya sai yai karo dasu yai tsammanin kashin miyane dan haka sai ya kama tsotsar abinsa can sai mai hakoran ya shashshafa kasa baigansuba dan haka saiya dubi yan uwansa yace....DAN ALLAH BAKUGA HAKORANABA....?nan take mutuminnan yace ko sune wadannan..koda saura yan uwansu sukaji haka sai suka bushe da dariya suna cewa "yaci kashin miya-yaci kashin miya.See More
Jul 1, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Dandalin Tallafawa Matasa's video
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Garba saleh's profile
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked sani muhd's profile
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked ALI SANI ARZAI's profile
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Abubakar Adamu Imam's profile
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Buhary Dalha's profile
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Yhusouph Mohmed Dawerky's profile
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Ahamad Isa's profile
Jun 8, 2016
Abdulrahman Salis Rahama liked Hauwa Shehu's profile
Jun 8, 2016

Store

Ustream.tv

Ideas

Twitter Tracker

CafePress Shop

 
 
 

Videos

  • Add Videos
  • View All

Music

Loading…

Events

Forum

Ilmi

Started by Dandalin Tallafawa Matasa in Sample Title Jan 10. 0 Replies

Get education get freedom.

Ilmi Zamantakewa

Started by Dandalin Tallafawa Matasa in Sample Title Dec 5, 2014. 0 Replies

Ilmi Zamantakewa Shiri ne da aka kirkiro shi domin gabatar da shi ga matasaMusanman Matasa Arewa domin kara musu kwarin gwiwa su tashi su nemi ilmi Kuma za, adinga tattaunawa da matasa wadanda suka…Continue

Ya kamata a fara wayar dakan matasa ta hanyaar fina-finai

Started by Sadiq Tukur Gwarzo in Sample Title Jan 22, 2014. 0 Replies

Assalammu alaikumKasancewar. Jagoran wannan shafi ja-gaba ne a fagen fim din hausaa nake ganin ya dace yaan uwa suyi nazarin yadda za'a fara fahimtar da yan uwa matasa ana cusa mmmusu aqidar gaskiyaa…Continue

Al,ajabi kashi na Biyu

Started by Dandalin Tallafawa Matasa in Sample Title Jan 10, 2014. 0 Replies

Alajabi kasha na II (2)--- Alajabi kasha na II(2) Shi kuma wannan wani abin Ajajabi ne ya faru Tsakanin wani Dattijo da wani Matashi dan Mai Arziki,a dai-dai wani round about da misalin karfe 10:00…Continue

© 2017   Created by Dandalin Tallafawa Matasa.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service

Live Support