Ilmi Zamantakewa Shiri ne da aka kirkiro shi domin gabatar da shi ga matasa
Musanman Matasa Arewa domin kara musu kwarin gwiwa su tashi su nemi ilmi Kuma za, adinga tattaunawa da matasa wadanda suka Sami ilmi a fannoni na rayuwa yadda suka Sami ribar ilmin da suka samu da yadda su ka taimaki AL, ummar su da ilmi da suka yi,
Za, a dinga gabatar da wannan Shiri a gidan radio freedom a duk ranar Asabar da misalin karfe 6 :45 na safe da yardar Allah domin Jin yadda Shiri zai dinga wadanda.
Za, ku iya samun mu YouTube ilmi zamantakewa ko Twitter @ilmi zamantakewa ko a Shafin mu na Facebook ilmi zamantakewa group da Kuma page.
Sannan zamu dinga saka muku shirin na gidan Freedom radio station a kowanne sati, muna Kuma Han kula ku da ku dinga ziyartar wannan Shafi akai akai domin bada taku gudunmawar.
Mun gode,,,,, ilmi Dai zamantakewa ne.

Views: 110

Reply to This

Videos

  • Add Videos
  • View All

Music

Loading…

Events

© 2017   Created by Dandalin Tallafawa Matasa.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service

Live Support