Ya kamata a fara wayar dakan matasa ta hanyaar fina-finai

Assalammu alaikum
Kasancewar. Jagoran wannan shafi ja-gaba ne a fagen fim din hausaa nake ganin ya dace yaan uwa suyi nazarin yadda za'a fara fahimtar da yan uwa matasa ana cusa mmmusu aqidar gaskiyaa ba tare da sun sani bba.
Haqiqa hanyoyindaukar ilimi yana da yawa, amma hanyar fim tana da tasiri wajen saurin isar da saqo. Ta haka ne ya kamata a fadakar da alumma dangane da muhimman lamurori wadanda zasu taimakawa junan mu da qasar mu. Allah yasa mu dace

Views: 91

Reply to This

Videos

  • Add Videos
  • View All

Music

Loading…

Events

© 2017   Created by Dandalin Tallafawa Matasa.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service

Live Support