All Blog Posts (31)

MU KYAKYATA

Wasu mutanene su hudu suna cin abinci cikin duhun damuna, to dama cikinsu akwai wani da ya sami matsala dukkan hakoransa suka zube aka sanya masa na roba. Suna cin abincinsu suna fira sai hakorannan suka fado cikin miya, can sai wani yakai hannunsa cikin miya sai yai karo dasu yai tsammanin kashin miyane dan haka sai ya kama tsotsar abinsa can sai mai hakoran ya shashshafa kasa baigansuba dan haka saiya dubi yan uwansa yace....

DAN ALLAH BAKUGA HAKORANABA....?

nan take mutuminnan yace… Continue

Added by Abdulrahman Salis Rahama on July 1, 2016 at 5:22pm — No Comments

MAI HAKURI SHIKE DA RIBA.

Wata rana wani mutum yaje sayayya kasuwa sai ya tarar da mutane a gurin dazai sayayya kowa na kokarin a fara sallamarsa ya tafi harkar gabansa,

bayan da

mutuminnan ya fuskanci duk mutanen daya tarar angama sallamarsu sai ya matsa yai magana shima a sallameshi sai mai kayan yace dan ALLAH mal. danyi hakuri ina zuwa, haka mutuminnan yaci gaba da tsayawa yn jira. shikuwa mai sayar da kayan yama manta dashi yaci gaba da sallamar sabbin zuwa, shikuwa gogan naka yna kallo yaci gaba da… Continue

Added by Abdulrahman Salis Rahama on June 7, 2016 at 12:00am — No Comments

Al,ajabi

Al,ajabi--------Al,ajabi-----Al,ajabi

Yau ne da safe ina cikin mota na dawo daga daurin aure sai naga wani abin mamaki ,nazo zan gifta wani mai mota kirar Honda Accord ta zamani sai naga wani mai keken napep yana zagin wannan mai mota har takai sun yi fakin din Motar da kuma Babur din,mai keken napep ya ya fito ya tin kari mai mota yana tsaye har ya kama kwalar rigarsa ta wajen taga sai yaji an kirawo sunan sa ashe wanda ke gaban motar nan kanen baban sa ne,kuma a bayan motar Mahaifiyar…

Continue

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on January 7, 2014 at 3:41pm — No Comments

in kai ne zaka karba?

MUTANE NE GUDA UKU KOWA YA NUNA BAJINTAR SA DA TSORON ALLAH DA KUMA NUNA KISHIN KASAR SA DA AL,UMMARSA.

NA DAYA-----SHI NE WANDA MAHAIFIYAR SA TAKE CIKIN MUMMUNAR RASHIN LAFIYA GASHI SHI MA,AIKACI NE NA GWAMNATI ,KUMA SHI KE KULA DA SHIGE DA FICE NA KUDIN MA,AIKATAR DA YAKE,KUMA WATA YA YI NISA DUK ABIN HANNUN SA YA KARE,YA DUBA BABU WATA KADARA DA YAKE DA ITA WADDA ZAI SAKA AKASUWA YA SAYAR,KUMA YA NEMI BASHI WAJEN ABOKAN ARZUKA DUK BA,A SAMU BA,MAHAIFIYARSA NA BUKATAR KARIN JINI A…

Continue

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on October 29, 2013 at 11:03am — No Comments

Sako baya akuwa da yawa yadda kake so! Why

Ina fatan duk yan dandalin nan shin lafiya, kwana biyu baku jini ba, hakan ya farune sakamakon fama da nayi da dan mkullina na shigowa wannan dandali, amma yanzu ambani damar canja dan makullin wanda hakn ya sana samu shigowa kamar yadda kuka ganni yanzu
Nura Boudah G/maja

Added by Nura Boudah on September 4, 2013 at 7:47pm — No Comments

Tsoron Allah

kamar yadda yan uwa suka sani cewa yau dinnan anga watan fara Azumin Ramadan,gobe kenan zamu tashi da Azumi na farko,Yakamata Muyi anfani da wannan damar wajen Rokon Allah ya yaye mana Musifun da suka addabi kasar nan,kuma mu tuba ga Allah, mu Roki Allah ya baiwa kasar nan Zaman lafiya ako ina,lungu da sako,Mu roki Rahamar sa, da Gafarar sa,Muyi wa yan uwa da suke cikin hali na kunci fatan Alheri mu kame bakin mu da munanan maganganu,mu yawaita aikin Alheri me kyau tare da sadaka,ziyarar…

Continue

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on July 9, 2013 at 9:26pm — No Comments

wani matashine mai tsananin tsoron Allah(swt) da kula da addeenin musulumci, Amma yana cikin tsananin talauci, tsananin yunwa ya dame shi, yana tafiya kan hanya sai yaga gonar Aful tuffah, saiyaci ha…

wani matashine mai tsananin tsoron Allah(swt) da kula da addeenin musulumci,

Amma yana cikin tsananin talauci, tsananin yunwa ya dame shi,

yana tafiya kan hanya sai yaga gonar Aful tuffah, saiyaci har saida yunwar sa tagushe,

da yadawo gida sai yafara zargin kansa dammi yaci kayan mutane batare da Anbashi ba,

sai yatafi neman mai wannan gonar dan yanemi ya yafemasa,

da yasami mai gonar sai ya gayamar cewa Ajiya naji tsananin yunwa takai mutuƙa, sai naci kayan anfanin…

Continue

Added by Khaleed Mansur on June 2, 2013 at 10:13am — No Comments

SHARA A GARURUWANMU, INA MAFITA?

Amafi saukin kalma shara itace dukkan abinda ka wurgar asaboda rashin bukatuwar ka gareshi. Ayau duk inda kaduba a lunguna da layukan garuruwanmu da biranen mu sekaga taru-taru na wadan nan abubuwa da mutane suka yasar asaboda su basu da bukatarsu, wannan yanayi yayi matikar munana yanayi musamman a biranen mu tayanda zakaga kawai birnan takan asunan ne kawai amma azahiri ba wani abin birgewa ko bankaye acikin su domin duk inda kazaga zaka ga tarun shara gefen tituna, zakaga ruwan kota na…

Continue

Added by MD usman Dawaki on May 1, 2013 at 12:49pm — 2 Comments

Taimako ga Matasa

Assalamu alaikum. Ina jin dadin yadda wannan dandali ke kokarin tallafawa matasa domin su sami dogaro da kai da inganta zamantakewa. Yana da kyau a ce dandalin na kewayawa bangaren gwamnati da masu zaman kansu domin kwato ko daidaita wata matsala da ta shafi wani gungu na matasa domin wani lokaci su kan samu matsala a wasu fannoni da ka iya canza musu tunani zuwa ga zaman gaba ko neman tashin hankali.

A cikin tsarin gwamnatin jihar Kano misali na tura matasa koyon tukin jiragen sama…

Continue

Added by Yusuf Ubale on April 14, 2013 at 4:29pm — 1 Comment

shugaba na gari

Duk shugaba nagari shi ke tunanin makaomar Al,ummarsa ta hanyar da zasu samu abubuwan more rayuwa,kamar wutar lantarki ruwa da hanyoyi,da inganta ilmi da magani wadatacce a asibitoci da kuma samar da tsaro ga kasar sa ko al,ummarsa sannan daga karshe da samawa mata da matasa kyawawan matsuguni da abinyi da zasu dogara da rayuwar su.

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on April 8, 2013 at 9:30pm — No Comments

kasa daya

Najeriya kasa ce da tattare da yawan kabilu da jinsin da yawan su bashi misaltuwa kuma haka Allah yaso ya ganmu tabbatar ka nuna wa jinsin da kake makwabtaka da shi so da kauna kuma kaja shi a jiki babau kyama domin yin hakan ne zai tabbatar da cewa kana san al,ummar ka da kuma kasar ka,haka kuma yin haka shi zai sa yan baya masu tasowa su zama masu koyi da kyawawan dabi,u da san gina al,umma.

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on March 2, 2013 at 8:59am — 1 Comment

Sanarwa

Assalamun alaikum yan'uwana matasa, inna matukar murnar ganin wannan kokari da yan'una sukayi Allah Ubangiji (S.W.A.) Ya saka da alkhairi.

Zanyi amfani da wannan damar na sanar da yan'uwana cewar muyi a hankali domin akwai bata gari wato yan 419 (hakers) wadanda kwana sukeyi akan internet don su cuci aluamma. zaka iya gane kadan daga cikinsu ta hanyar sakon da zasu aiko maka ta email mai dauke da sako kamar haka "Hello

My name is xxxxxxx i saw your profile today at(xxxxxxxxxxxx).i…

Continue

Added by Inuwa Danju on January 15, 2013 at 12:49am — No Comments

Sana,a ita ce maganin matsalolin ,,...

Salam yan ,uwa ya zama wajibi mu yarda da cewa sai munyi hakuri da karamar sana,a sannan zamu samu zama manyan a gobe.

Added by Hamisu Lamido Iyantama on October 22, 2012 at 8:25pm — No Comments

Barkan ku da juma,a

Yan uwa na wannan dandali ina miko gaisuwa tare yi muku Barka juma,a Babbar Rana.Allah ya hada kowa da Alherin dake cikin wannann Rana.

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on September 7, 2012 at 12:27pm — 15 Comments

Zaman lafiya

Zaman lafiya yau sh ine kan gaba,Mu hada kai Al,umma kar mu rarraba  Muna kira da mu jure wa Hlin juna.

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on August 21, 2012 at 11:31pm — No Comments

BARKA DA SALLAH BARKAN KU DA SALLAH BARKAN MU DA SALLAr IDI Godiya ta tabbata ga Sarki Allah Wanda ya bamu ikon ganin watan Ramadan,ya kuma bamu ikon sallar idi cikin koshin lafiya da kwanciyar hanka…

Continue

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on August 19, 2012 at 11:28am — No Comments

Barka da Sallah Barkan ku da Sallah Barkan mu da Sallah

Continue

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on August 19, 2012 at 11:12am — No Comments

Sakon Gaisuwa ga yan dandali.

Salam,jama,ar wannan dandali ina miko gaisuwa da Fatan Alkhairi,ina me muku addu,ar zaman lafiya a duk inda kuke.tare da fatan Allah ya tabbatar da kasarmu cikin wanzuwar zaman lafiya da kwanciyar hankali.Allah ya karbi Iba,dunmu na wannan wata me Albarka.

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on August 16, 2012 at 5:31pm — No Comments

Hanyar da za,a bi don tabbatar da zaman lafiya a kasa.

Aminci ya tabbata gare ku yan wannan dandali me Albarka,kamar yadda akalla mutane 369 suka gabatar da shawarwari akan hanyar da za,abi don a samar da zaman lafiya a kasa baki daya musanman a arewacin kasa,mun karanta kuma mun gamsu da tunani irin wanda akayi baya nai akai.A takaice mafiya yawa sun fi magana akan Mu ,dage da aduu,a,wasu kuma sunce mu koma ga Allah wasu kuma sunce zabin shuwagabanni na kwarai wasu kuma sunce shuwagabanni su dinga adalci wasu kuma sunce a dinga bawa kowa…

Continue

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on June 25, 2012 at 10:27am — 16 Comments

Hamisu Iyantama TAMBAYA ! TAMBAYA !! TAMBAYA!!! ME NENE HAKKIN DAN KASA AKAN KASAR SA ?Salam,yan,uwa na wannan dandali ina yi muku gaisuwa tare da sallamar neman aminci a gareku,da fatan kowa da kowa…

TAMBAYA ! TAMBAYA !! TAMBAYA!!! 

ME NENE HAKKIN DAN KASA AKAN KASAR SA ?

Salam,yan,uwa na wannan dandali ina yi muku gaisuwa tare da sallamar neman aminci a gareku,da fatan kowa da kowa lafiya,kwana biyu ba,aji wani abu daga wajen mu ba,muna neman afuwa daga gare ku,amma hakan ta faru ne domin mu bawa yan dandalin dama su ma…
Continue

Added by Dandalin Tallafawa Matasa on June 15, 2012 at 8:34pm — No Comments

Videos

  • Add Videos
  • View All

Music

Loading…

Events

© 2017   Created by Dandalin Tallafawa Matasa.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service

Live Support