Wata rana wani mutum yaje sayayya kasuwa sai ya tarar da mutane a gurin dazai sayayya kowa na kokarin a fara sallamarsa ya tafi harkar gabansa,
bayan da
mutuminnan ya fuskanci duk mutanen daya tarar angama sallamarsu sai ya matsa yai magana shima a sallameshi sai mai kayan yace dan ALLAH mal. danyi hakuri ina zuwa, haka mutuminnan yaci gaba da tsayawa yn jira. shikuwa mai sayar da kayan yama manta dashi yaci gaba da sallamar sabbin zuwa, shikuwa gogan naka yna kallo yaci gaba da hakuri yana jira. Can saiya hangi gogan naka yana tsaye baice kalaba saiya tuna nan take tausayinsa ya kamashi don haka y isa gareshi yace malam k gafarceni na nawa kakeso kayan gogan y gy masa sai mai kayan ya nunka masa kana yace ya barmasa da kudin da kayan baki daya Saboda hakurin da yayi...
ALLAH YA SANYAMU CIKIN MASU HAKURI.
AMEEEEEEEEN

Views: 75

Comment

You need to be a member of Dandalin Tallafawa Matasa to add comments!

Join Dandalin Tallafawa Matasa

Videos

  • Add Videos
  • View All

Music

Loading…

Events

© 2017   Created by Dandalin Tallafawa Matasa.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service

Live Support