Wasu mutanene su hudu suna cin abinci cikin duhun damuna, to dama cikinsu akwai wani da ya sami matsala dukkan hakoransa suka zube aka sanya masa na roba. Suna cin abincinsu suna fira sai hakorannan suka fado cikin miya, can sai wani yakai hannunsa cikin miya sai yai karo dasu yai tsammanin kashin miyane dan haka sai ya kama tsotsar abinsa can sai mai hakoran ya shashshafa kasa baigansuba dan haka saiya dubi yan uwansa yace....
DAN ALLAH BAKUGA HAKORANABA....?
nan take mutuminnan yace ko sune wadannan..
koda saura yan uwansu sukaji haka sai suka bushe da dariya suna cewa "yaci kashin miya-yaci kashin miya.

Views: 1126

Comment

You need to be a member of Dandalin Tallafawa Matasa to add comments!

Join Dandalin Tallafawa Matasa

Videos

  • Add Videos
  • View All

Music

Loading…

Events

© 2017   Created by Dandalin Tallafawa Matasa.   Powered by

Badges  |  Report an Issue  |  Terms of Service

Live Support